S ZARIA HAUSA TV

S zaria hausa tv tasha ce dazata rinka kawowa masoyanta shirye-shirye kala-kala kama littafin hausa wato Hausa Novels domin nishaɗatar daku da kuma sanyaku nishaɗi, kudai ku danna mana subscribe tare da ƙararrawar sanarwa aduk lokacin da kuma ɗora sabon shiri mu gode. 08037930737 domin shiga Whatpp grp namu