AL-IHSAN HAUSA TV

AL-IHSAN HAUSA TV..
Tashar da'aka kirkireta domin fadakarwa da'ilimantarwa dakuma zaburarda y'an uwa musulmi akan neman ilimin alqur'ani dakuma aiki dashi.
Tashace da'aka ginata akan tafiyarda al'amuran dasuka shafi tsangaya kaitsaye,muna daura karatuttuka makaranta Qur'ani nasassa daban daban afadin duniy,audion saukar alqur'ani domin sauwakewa mutane wahalar nema musamman wa'inda suke wajen kasa Nigeria.
Masu neman karin bayani damasuso adaura karatuttukansu na alqur'ani sai sutuntubemu akan wa'innan lambobin kamar haka
07063057040
07036930915
Karkumanta kudanna Subscribe Kana Kudanna Kararrawar Sanarwa 🔕Tayadda Zakurika Ganin Shirye Shiryenmu Damun Daura