ATTANZIL ONLINE TV

Mara ba da zuwa ATTANZIL ONLINE TV a wannan Tasha Mai Albarka Muna yada ilimin addinin Musulunci, gyaran tarbiyya, da warware matsalolin aure da zamantakewa cikin harshen Hausa. Tare da fitattun malamai kamar Prof. Umar Sani Fagge, muna bayyana abubuwan da ke faruwa a duniya bisa mahangar Musulunci.