AREWA MEDIA
https://www.facebook.com/aisha121362?mibextid=ZbWKwL
Nasir El-Rufai Yana Cikin Masifar Siyasa A Jihar Kaduna Idan Yacika Motsi Uba Sani Zai Karkade File
Akwai Lokacin Dazamu Tona Asirin Ajojin Kwankwasiya.
Prince Abdullahi Abbas Tunda Baya Yarda Da Munafurci Ai Yasan Abinda Yake Muna Maka Fatan Alkairi.
Kabilancin Da Bola Tinubu Yakewa Yan Arewa Siyasa Ake Kara Tsanarsa Dole A Kwance Rijiza Asake Dauri
Duk Wata Fitina A APC Baba Dan Audu Ne Yake Kunno Ta...
Arewa Media Group Na Kiran Shugaban Kasa Daya Gaggauta Cire Matawalle Bisa Zarge Zargen Da Ake Masa
Abinda Muke Tsammani Akan Cire Badaru Talamiz.
Kokarin Uba Sani Ne Yasa Ya Zaɓe Masu Kwarin PDP Suka Koma Gurinsa. ADC Kuwa Batada Katabus.
Alkairin Da Muka Shiga Kano Ta Kudu Zuwan Kawu Sumaila Da Yana Gurin Rabiu Kwankwaso Bazamu Samu Ba
Mai Yasa Abubakar Malami, SAN Bai Fadawa al'umma Abinda Ake Chajinsa Akaiba?
Zancen Banza Gwamnatin Kano Take Akan Sen. Barau I. Jibrin Da Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Lamarin Sace Yaran Jihar Niger Akwai Wata A Kasa Lallai Gwamna Umaru Mohammed Bago Yayi Bincike.
Kaunace Tasa Muke Kiran Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima Akan Ya Dinga Cika Alkawari.
Ko Makiyin Kasar Nan Dole Ya Yabawa Mal. Nuhu Ribadu.
Abdullahi Abbas Dashi Da Ganduje Sune Suka Kada Jam'iyarmu Ta APC A 2023
Duk Soki Burutsun Tsohon Gwamnan Kaduna Ya Rasa Yadda Zai Soki Mal. Senator Uba Sani.
Bama Neman Gudunmawar Muntari Ishaq A Takarar Sen. Barau I. Jibrin Bakin Jini Zai Jawo A Tafiyar.
Banda Karya Daman Irinta Yaron Nan Ramat Aina Yaga Wata Dollar💰 million 100 Da Zai Iyabawa Wani.
Gudun Mawar Sen. Ali Madu Shareef Ga Kashim Shettima.
Ya Allah Ka Kubutar Mana Da Yaranmu Na Jihar Niger Allah ka bayyanasu Cikin Aminci.
Allah Mungode Daka Kubutar Da Yayanmu Na Kebbi, Ina Taya Dr Nasir Idris Murna Allah Ya Tsare Gaba.
Martani Kan Yan Koren Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima . 👂👂
Kusan Wacce Naja'atu Bala Muhammed Wanda Duk Yaja Da Sen. Barau I. Jibrin Da Kwamanda Yaja.
Allah Ka Bayyana Yaranmu Na Jihar Kebbi Allah Karusa Makiyan Dr Nasir Idris Kauran Gwandu.
Usaini Jarma da Aliyu Sani Madaki A Dala Ko Kwankwaso Ne Zaii Nemi Kujerarsu Sai Sun Kadashi A Dala.
Sai Munyi Kare Jini Biri Jini Da Prof. Yahaya Isah Bunkure A Siyasa.
Zuwaga Masu Cewar Sen. Barau I. Jibrin Baya Zuwa Umara. #hajj #reelsviralシfb #reelsfbシ #Hausa
Mataimakin Shugaban Kasa Ciki Ne Mai Manta Kyautar Jiya.
DSP Barau I Jibrin Bawan Allah Ne Amma Babu Wanda Ake Daura Masa Buhun Tsaba A Wuya Irin Barau.
Tsakanina Da Alh. Yusuf Shehu Yakasai Mai Ayi Dan Allah.