KAKAKI HRTV

KAKAKI Human Rights – Murya ce ga Marasa Murya!

Tashar KAKAKI Human Rights an kafa ta ne domin kare haƙƙin ɗan adam, wayar da kan al’umma, da kuma ba kowa damar fadin albarkacin bakinsa cikin gaskiya da adalci.

A nan zaka samu:
🔹 Shirin kare haƙƙin jama’a da nuna rashin adalci
🔹 Tattaunawa da kwararru akan dokoki da haƙƙin bil’adama
🔹 Bayyana labarai da damuwar talakawa
🔹 Daukar matsaloli da kai su ga hukumomi
🔹 Ba mutane dama su bayyana abinda ke damunsu

Muna amfani da harshen Hausa domin kowa ya fahimta, kuma ya ji daɗin kallo. Muna yaki da cin zarafi da rashin adalci ta hanyar ilimi, shirye-shirye, da gaskiya.

KAKAKI ba murya ba ce kawai – murya ce da ake ji!

📌 Ka danna Subscribe domin kada ka rasa wani shiri, kuma kayi sharing ga wasu domin a wayar da kai tare.