ZANCEN MUSULUNCI

ZANCEN MUSULUNCI channel ne da zai samar da bidiyoyi masu fadakarwa game da addinin musulunci ta fannoni daban daban.

Manufarmu shine mu yada zaman lafiya, hadin kai, Tunatar da Al'umma, domin fahimtar addinin muslunci.

وَذَكِّرْ فَإِنَّ ٱلذِّكْرَىٰ تَنفَعُ ٱلْمُؤْمِنِينَ

Zaku iya bibiyarmu ta wadannan shafukan yanar gizo: