MASUSSUKA ONLINE TV

Wannan channel mai albarka, anyi tane don Yada addinin Musulunchi. Da kara wayar da kan al'umma akan tafiyar Al'Qur'ani zallah. Domin Karin bayani +2349064507635