Matashiya TV

Gidan jarida ne mai zaman kansa da ke wallafa mujallar karatu duk wata cikin harshen hausa.
Muna da gidan TV na kallo kamar yadda muke saka labaranmu a tashar youtube.
Matashiya TV na yin labarai na kowanne ɓangare don samar da daidaito a tsakanin al umma.
Addini, siyasa, nishaɗi na cikin shirye shiryenmu.
Za ku iya samunmu matashiya.com ko a dukkanin shafukan sada zumunta.
Kuna da dama don bada tallanku kai tsaye.
Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishinmu lamba 1B france road sabon gari Kano ko a kira lamba 08096399266.