SAUTUL HUDA FOUNDATION CHANNEL

Channel ne da zata rika kawo muku wakokin yaban Ahlul baiti Alaihissalam da kuma wakokin manyan bayin Allah masu yin nuni zuwa tafarkin Allah da kuma wadanda suka bada gudummawar su domin tabbatar Addinin Allah

Akarshe Muna Rokonka Da Idan Wannan Shine Ziyartar ka Na Farko Wannan Channel daka danna Mana Alamar Ja Na Subscribe domin Sanar daku Sabbin Shirin mu Da zarar Mun Dora

MUNGODE DA ZIYARTAR CHANNEL DINMU