AA Funtua tv
This page is about social issues,religion, politics, culture and any other treading issues.
Ina Ƙaunar Bahagon Zayyanu Sabida Allah!
Manu, Autan Na Aisha da Buhari duk sun bayyana yadda su ka shiryawa wasan Gobe Lahadi a Maraba
Zazu na neman Gagarar duk Wani Bahagon- Bahagon Ali Kansila junior
Ramadan Ya yi min kisa 5, Amman Dayan da na yi ma shi ya goge duka wanda ya yi min.
Ta haɗa Alhassan da Manu, Buhari Shagon Yellow da Ayi Kullum!
Ramadan Ya ce Ya dawo domin Ƙarasa Ragowar Yaƙin Shi. .. Tare da Abubakar Adam Funtua
Ban Haƙura da Kisan da Alasan da Jr Ramadan Sukai min ba...D. Kyallu.. Tare da Abubakar Adam Funtua
Alhasan, Auta da Sola Sun Sha Alwashi a Ajon Autan Danbunza. Tare da Abubakar Adam Funtua
Ƙashin Bayan Kowace Ƙungiya a Dambe.... Tare Abubakar Adam Funtua
Buhari Shagon Yello da Autan Na Aisha sun ce sun kafa tarko
Dogon Dogo Ya yiwa Ali Ƙanin Bello Tayi... tare da Abubakar Adam Funtua
Bahagon Ali Ka'oje ya yiwa yan kallo alƙawari..
Rashin Fahimta ne tsakaninmu da Gidan Sarki, ba faɗa ba. Auta vs. Garkuwa, me ya faru?
Yarmage Ya ce Baya Hawa Fadan da yafi ƙarfin shi, daidai lokacin da ta hada shi da Ayikullum.
Autan Mamman Ba MaSheki Bane in Garkuwan Cindo a hirar shi da Abubakar Adam Funtua
Alhasan Namiji ne a Dambe, amman Ali Ƙanin Bello bai isa ya rama kisan da na yi ma shi ba.
Bazan taba mantawa da kisan da Autan Mamman ya yi ma Yahyan Tarasa ba. Tare da Abubakar Adam Funtua
Sharhi wasan maraba
Ayi Kullum Yace Buge Alhassan Ya Kawo shi Maraba wajen Dogon Dogo..Tare da Abubakar Adam Funtua
Matsalata da Yarmage Ita ce...In ji Sha-aike...Tare da Abubakar Adam Funtua
Su waye suka fi shan wahala a Damben makon jiya? Tare da Abubakar Adam Funtua
Allah Ke Yi,Amma Ban Fatan Wuce Minti 2 Ban Buge Alhassan ba. Inji dogon Dogo. Abubakar Adam Funtua
Dogon Dogo Ya Faɗi Abinda ya fi Ɗaga Ma Shi Hankali a Damben Sarauta.Tare da Abubakar Adam Funtua
Ranar Lahadin nan 12 ga watan Oktoba
Sarki Dan Isa ya Bayyana Matsayarshi kan Haɗaɗɗiyar Kungiya...Tare da Abubakar Adam Funtua
Dogon Dogo Ya aiko da Katin Gayyata. Tare da Abubakar Adam Funtua
An taɓa naushi na a maimakon Hassan. Tare da Abubakar Adam Funtua
Yan zu fa Dogo Maitakwasara da Bahagon Shi Neke jira.. Tare da Abubakar Adam Funtua
Ban yi Sanyin Da Dan Dambe zai rika tara ta haka kawai ba.. Tare da Abubakar Adam Funtua
Na Fitini Bahagon Ramadan cewar Yarmage. Tare da Abubakar Adam Funtua