MAFARKIN MUMINI

Barka da zuwa tashar MAFARKI DA SIRRUKA!

Wannan tasha ce da aka sadaukar domin fassarar mafarkai, bayani kan addo’i da karatun Al-Qur’ani, da kuma amfani da magungunan gargajiya na Hausa.

A wannan tasha zaka samu:

Fassarar mafarkai bisa ga ilimi da fahimtar malamai

Addo’i masu ƙarfi domin kariya da samun waraka

Magungunan gargajiya da na Hausa masu inganci

Sirruka da dabarun magance matsaloli na rayuwa


Idan kana mafarki kuma kana so ka san ma’anarsa, ko kana fama da wata matsala da kake neman waraka ta hanyar addu’a ko gargajiya – wannan tasha ce taka.

Ka yi subscribing yanzu, domin samun ilimi mai amfani a kowane lokaci!