Ulul Absaar
This channel is dedicated to reuniting people with the teachings of Qur'an and Sunnah through preachings of some prodigious scholars.
We try (Insha'Allah) to make our contents in an easy digestible form.
Yadda Zaka Daina SABON ALLAH (Hanyoyin da Ke Jawo Zina) || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yadda Zaka Samu LADA Mai Yawa Bayan MUTUWA || Prof Isa Ali Pantami
Yadda ZINA Ke Lalata Rayuwar Matasa (WALLAHI Ku Saurara!!) || Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Yadda AYATUL KURSIYYU Zata Taimake Ka a Rayuwa (Duniya da Lahira) || Sheikh Jafar Mahmud Adam
MUGAYEN ABOKAI: Yadda Abokan Banza Ke Lalata Rayuwar Mutum || Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Abunda Ke Saurin Kai Mutum WUTA Ko ALJANNA || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yadda Ake Amfani Da Wasu MUSULMI Don RUGUZA Musulunci || Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu
Abubuwan Da Musulmi Ya Kamata Ya Yi Kafin Barci || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Hukuncin MAULIDI a Musulunci || Sheikh Jafar, Albani Zaria, Guruntum, Birnin-Kudu
Idan Ka MUTU Yanzun Me Zai Faru? || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Bambamci a Tsakanin SUNNAH da BIDI'AH || Sheikh Tijjani Ahmad Yusuf Guruntum
Hanyoyi (5) da WAKA Ke Latata Rayuwar Musulmi a Duniya da Lahira || Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan
Yadda Ake TARBIYYAR Yara da Kula MATA a Addinin Musulunci || Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
ISTIGFARI: Sirrin Samun Arziki, Nasara da Kawar da Talauci || Prof Isa Ali Pantami da Sheikh Haifan
Addu'oin da Zasu Kare Ka Daga Duk Wani Sharri da Bala'i || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
WALLAHI Wannan Abun Tsoro Ne! Kazantar BOKAYE da Masu TSAFI a Kasar Hausa || Prof Mansur Isa Yelwa
Abu BIYAR (5) Da Duk Musulmi Ya Kamata Ya Yi Kowace Rana || Prof Isa Ali Pantami
Sirrin BISMILLAH: Yadda Mace Ta Haihu Ba Tare Da Operation ba || Prof Mansur Isa Yelwa
Abubuwa (6) Da Suke Kai Mutum Aljannah (SIRRI daga Manzon Allah SAW) || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Abunda Ya Taimaki Annabi SAW da Sahabbansa Samun Albarka da Godiyar Allah || Prof Mansur Isa Yelwa
SIRRI Duk Addu'ar da Kayi Allah Zai Amsa Amma Ka Kiyaye Abubuwannan || Sheikh Bashir Ahmad Sokoto
Yadda Zaka Kauce Ma Asara a Ranar Qiyama || Prof Mansur Isa Yelwa
Yadda Zaka Samu Albarka a Rayuwarka ta Duniya da Lahira || Prof Mansur Isa Yelwa
Kyawawan Dabi'un Annabi Muhammad (SAW) || Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Tabbatar da Samuwar Allah || Sunayen Allah Kyawawa || Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Yadda Ake MAGANIN DAMUWA da Al Qur'ani Mai Girma || Prof Mansur Isa Yelwa
WALLAHI ga SIRRIN dake Maganin SIHIRI da TSAFI Ko Wane iri || Prof Mansur Isa Yelwa
Yadda Ake Lalata Tarbiyyar Yaranmu || Prof Isa Ali Pantami
Yadda Zaka gane mai Sonka don Allah || Prof Isa Ali Pantami
Duk Addu'ar Da Kayi da Ayoyin Nan Allah Zai Karba – Sheikh Muhammad Auwal Albani