Gwani Islamic Channel

Gwani Islamic TV ,tasha ce da take kawo muku karatuttukan musulunci da karatukan Alqur'ani na Gwanaye da arammomi da musabaqoqi da sauransu. Kuy mana SUBSCRIBE domin ci gaban wannan tasha sannan ku danna qararrawa domin sanar daku da zarar mun 'dora sabbi.