Maluman Nigeria
Wannan tasha ce da zata kawo muku karatuttukan Malaman dake Nigeria.
Allah yayiwa malamanmu albarka. Ameen
__Hujjoji da Dalillai_Shin Busiry mai Alburda ya cancanta ma ya yiwa Annabi SAW waka?
__Daga Jamhuriyar Nijar, wa'azin jaha tare da Sheikh Mukhtar Abubukar Zinder
November 25, 2025
Indai baka fita daga sabgata ba, to wallahi na ishe ka riga da wando
Karatun Littafin KHALQU AF'ALIL IBAAD tare da Sheikh Jamilu Aliyu Waziri.
__Masussuka yana zagi da cin mutunci ga Fiyaiyen Halitta Annabi Muhammad s.a.w. Amma saiyace a
__Mun ji fatawarka Sheikh Daurawa, ga sako nan mun aika maka
Har yanzu ba mu ji sarkin Musulmai ya ce komai dangane da abubuwan da suke faruwa ba
__Tsokaci game da masu tsoma bakin su akan Mukabalar Masussuka da Gwamnatin katsina
__Kwamanda an ji kunya kuma a ji tsoron Allah. Wannan maganar kuskure ce, a janye ta
__Ban yi tsammanin Sheikh Daurawa zai yi wannan maganar ba
Indai wannan maganar haka take, to akwai kurakurai a cikin maganar Sheikh Daurawa
RADI GA AMINU WARKAL TARE DA AMSA TAMBAYOYI GOMA(10) GA MASUSSUKA
Khudubar sallar Juma'a tare da Sheikh Baffa Hotoro
Daga garin Gombe Khudubar sallar Juma'a tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Khudubar sallar Juma'a tare da Sheikh Afakalla Bauchi
Karatun Littafin Sunanul nasa'i tare da Sheikh Jamilu Aliyu Waziri.
__Ku sa ido sosai kada Masussuka ya ya gudu_Tsokaci game da titsiye da za a yiwa Masussuka
__Na shirya tsaf domin zaman Mukabala da Masussuka inshallah, ba zai iya kwatar kansa ba
__Shi kansa yasan karya yake ba zai iya amsa tambayar ba shi yasa ya kashe wayar.
Dukkan Yan Darika su karbi wannan Sako da hakuri Amma dole mu fada muku
__Yanzu dai karya ta kare, za mu ga ta yadda za ka kwaci kan ka a wannan Mukabala
__Tsokaci kan titsiye da za a yi wa Yahaya Dan tatsine da kuma sako zawa ga Yan kwakur din tatsine
An kashe Generals har biyu, an sace dalibai, wannan ga rikicin wike da sojan Ruwa a wannan kasa....
__Ai na zata maganar hankali za ka yi_ ASHE SHI YASA SUKE CE MAKA JAKI BAKA JIN BUGU.
Karatun Littafin Alwajeez tare da Sheikh Adam Muhammad Albani Gombe.
Wannan mutumin fa ba karamar matsala yake haifarwa ba a kasar nan
Wallahi karya ka ke yi cewa wai Ahlus-sunnah sune matsalar Nigeria,Faɗi Mutum daya tak
Karatun Littafin Sharhu Usulissunnah tare da Sheikh Jamilu Aliyu Waziri