Takawa TV

Takawa tv zata dinga kawo muku shirin mafarauta da wanzamai da maharba, da abubuwa na ban mamaki Wanda zata dinga zakulo muku shahararun mutane da suke abubuwan al ajabi.