hamasko tv

(Sunnah da'awah) wannan tasha an budeta ne don ilmantarwa da wayarda kan al'ummar musulmi zuwa ga tafarkin tsira da Kuma tsayarda sunnar Manzonmu salallahu alaihim wa sallam. Ina fatan wannan tashar ta zamana abin alfahari ga dukan musulmi da musulunci baki Daya , Ku daure Ku yi suscribe Ku danna kararrawa domin samun Karin karatutukka idan an sako.mun gode .