AREWA24
http://AREWA24.com
www.facebook.com/AREWA24
Ku kalli AREWA24 a Eutelsat 16A (horizontal polarization, frequency 10804, symbol rate 30000)!
AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum- – duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.
Zabi Biyu | Kashi Na 4 | AREWA24
Yau Dan Baiwa yayi gamo! | ZABI BIYU | AREWA24
Kun shirya rakashewa da Viva a wannan lokacin? | #Vibewithvivachallenge | #AREWA24VIVA
Idan kasamu damar haduwa da Balarabe me zaka fara yi masa? | Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata | AREWA24
Kun shirya rakashewa da Viva a wannan lokacin? | #Vibewithvivachallenge | #AREWA24VIVA
Kun shirya rakashewa da Viva a wannan lokacin? | #Vibewithvivachallenge | #AREWA24VIVA
Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 2 kashi na 9 zai zo muku a gobe | AREWA24
Akushi Da Rufi | Zanago Na 1 | Kashi Na 9
Akan Naira nawa zaki iya auren Bello? | Zabi Biyu | AREWA24
Tabdi! Bello ya kira wa Dan Baiwa ruwa😂😂 | Zabi Biyu | AREWA24
ZAMANTAKEWA | KASHI 9 | AREWA24
Shin wane irin darasi kuka koya daga rayuwar Malam Sani?😂 | Garwashi | AREWA24
Malam Dahuru kanwa uwar gami! | Zabi biyu | AREWA24
Bisa Alama Malam Musa dai son kudi zai iya kasheshi😂 | Garwashi | AREWA24
Waiwaye | Zango Na 1 | Kashi Na 8
Kenan Balarabe yana nufin cewa kimar Malam Yunusa yafi halinda ‘yarsa Maryam take ciki? | Dadin Kowa
Allah sarki Dan Baiwa abin tausayi! | Zabi Biyu | AREWA24
Zabi Biyu | Kashi Na 3 | AREWA24
Alhamdulillah! Maryam tafadi gaskiya amma menene ra’ayinku akan Balarabe? | Dadin Kowa | AREWA24
A rayuwa inde komai mutum zai dauka da zafi toh wata rana za’aji kunya! | Littafi | AREWA24
Littafi | Zango Na 2 | Kashi Na 12
Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 2 kashi na 8 zai zo muku a gobe | AREWA24
Akushi Da Rufi | Zanago Na 1 | Kashi Na 8
Acikinsu wanene mai gaskiya? | Littafi | AREWA24
Wace bikin Al’adace tafi burgeku a al’adun Hausa?