Nagudu TV

NAGUDU TV tasha ce da za ta dinga zabarin ɗebowa da miƙo mu ku sahihan labaran da su ka shafi al'amuran da ke faruwa a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood.

Manufar tashar NAGUDU TV shine bincikowa da fayyace gaskiyar lamari kan duk abun da ya shafi wani ɗan masana'antar ta Kannywood ba tare da ƙarya, kiran ruwa, yaudara ko cin mutunci ba.

Duk labarin da ya taso, sai mun bincika mun tabbatar da sahihancin sa kamin mu yaɗa shi.

Da fatan za ku kasance da tashar NAGUDU TV a ko da yaushe.

Mun gode.

+2348098638510