Zauren Sunnah
Wannan channel an samar dashi ne domin yada karatuttukan malaman sunnah.
Tsoho Anci Amanar Shekaru | Prof. Isa Pantami
Masha Allah Musulunci Yana Mamaye Taraba State
Kiristoci Da Musulman Najeriya Suna Zaune Lafiya, Kuji Inda Matsalar Take
Abunda zakayi idon kanaso Allah Ya ƙara maka lokaci idon kazo mutuwa
Daurawa Ya Kare Kansa Akan Fatawar Shugabancin Mace Da Aketa Cece-Kuce
Menene Dalilin Da Yasa Ƙasa Da Awa Ɗaya Da Janye Sojoji Sai Kuma Aka Sace Ɗalibai
Yanda Wani Uba Yayi Maganin Wani Ango Ahlussunnah | Dr. Abdallah Usman Gadon ƙaya
Amsa ta ilimi akan Wai Krista Ne Yake Rubuta Ma Annabi Wahayi
Mu'ujizar ruwan zam-zam (Babu wata matsala da ruwan zam-zam baya gusarwa)
Menene Halaccin Yin Family Planing? | Dr. Abdallah Usman Gadon ƙaya
Tarihin Bankin Musulunci Na Farko | Prof. Isa Ali Pantami
Yanda Me Yin Ruƙiya Yabama Wata Mara Lafiya Ciki | Albani Zaria
Yanda Ubangiji Ya Hallakar Da Jirgin Titanic Saboda Alfahari | Sheikh Lawan Abubakar Triumph
Shin Dole Ne Sai Ka Karanta Fatiha A Bayan Liman | Dr. Abdallah Usman Gadon ƙaya
Labarin Wani Zoben Tsafi | Sheikh Usman Abubakar Abul Husnain
Mahaifiyarta Shugabace A Zumuntan Mata Amma Be Hanata Karɓan Musulunci Ba
Duk musulmi ɗan arewa ya tsaya ya saurari wannan saƙo har ƙarshe
Ko america bata kawoma nigeria hari ba Allah Zai kawoma shuwagabannin ta hari
Labarin Wani Da Ya Shiga Bus Na Jahannama A Ƙiyama | Dr. Abdallah Usman Gadon-ƙaya
Ango yana neman addu'ar ku jama'a | Dr. Abdallah Usman Gadon-ƙaya
Tsakanin Musulmai Da Kiristoci Wake Kashe Wani ? | Prof. Mansur Sokoto
Lallai Ne Duk Wanda Ba Annabi Ba Idon Yaga Mala'ika Toh Sai Ya Mutu
Ga Duk Me Neman Allah Ya Biya Masa Buƙatarsa Da Gaggawa
Ashe Ƴan Ƙala Ƙato Basu Wankan Janaba | Alƙasim Asadul Islam
Duk Wanda Yakeda Burin Gamsar Da Mace Wai A Rayuwarsa Ya Saurari Wannan Saƙo
Banbanci Tsakanin Kurwa Da Fatalwa | Sheikh Albani Zaria
Indai Kai Musulmi Ne Wannan Karatu Naka Ne | Albani Zaria
Zaka Samu Sauƙin Rayuwa Matuƙar Kabi Wannan Tsari
Dr. Idris Yayi Gaskiya Yace Sai Bayan Ransa Za'ayi Kewarsa
Kabbara Nawa Zakayi A Yayinda Ka Taranda Liman Yana Ruku'u A Cikin Sallah