BASHIR IKARA TV

Asalamu ALAIKUM masoya Annabi s a w munbude wannan tasha ne mai suna BASHIR IKARA TV domin kawo maku majlisosi na malamai da kuma sha'irai dadukkan al'amarin daya jibinchi addinin musulunchi baki daya dafatan Allah dafa mana ameeen