Gwani Mai Ismi Foundation

Wannan youtube channel, zai diga kawo muku bayanai akan fa'idoji daban-daban irin su, dafa'i wato tunkude dukkan wani sharrin mutun da aljan da sauran dukkan wasu halittu masu cutarwa, da kuma sirrin lalata sihiri, wato jifa, ko tsafi, ko maita, ko kambunbaka, sannan kuma akwai manyan addu'o'i, na jalabi, wato janyo manyan alkairai, da budewar kofofin arziki. da samun farinjinin jama'a, da kwarjini da daukaka, da samun nasara akan abinda akasa gaba na alkairi. sannan akwai ismai daban-daban wanda za'a iya amfani dasu dan neman biyan bukatu a wajen Allah.
WhatsApp:- +2348133332289

https://www.youtube.com/channel/UCMarqcUw3FqzNAJgI4g3Upg

sannan za'a fa'idantu da wasu ilmummuka, na wasu fannoni daban-daban kamar ilimin falaki/hisabi wato ilimin tafiyar taurari, da ilimin ramli, da fasrar mafarki, da dai sauran wasu fannoni na ilimai masu amfanarwa a rayuwar dan adam,
WhatsApp:- +2348133332289