Gali Abdullahi

Assalamu alaikum jama'ar musulmi sunana GaliAbdullahi, nih qlmajirinku ne.
Ina so inyi anfani da wannan dama domain insanar daku cewa na Bude sabon channel,
Wanda insha Allah acikine zaku dinga samun sabbin kasidu na yabon manxan Allah (S. A. W)
Na gode sosai daga naku GALIN RASULILLAHI MAI YABO.