Hafiz Abdurrahman Jimeta Jos

Hafiz Abdurrahman alaramma ne Mai karatun ALKURANI da kuma karatutuka na Hadisai da sauran littafai na addini Musulunci a fadin Nijiriya da kasashen Africa da Duniya