Zauren Whiteblood

ZAUREN WHITEBLOOD "Whiteblood Multimedia" Dandali ne da aka kafa domin sanya nishadi a zuciyoyin al'umma, da karanta littatafan hausa na soyayya wadanda marubata daban daban ke wallafawa.

Ku dai ku cigaba da kasancewa da Tashar ku mai farin jini ta whiteblood multimedia.

Zauren Whiteblood abar alfaharinku ce.

Domin ƙarin bayani za ku iya ziyartar ofishin mu da ke Lawan Dambazau Road Opposite Ali Jita Event Center ko kuma a kira 09028244111.