Jirgin Barhama

Assalamu alaikum yan uwa masoya Annabi Muhammad s.a.w sunana jirgin barhama daga nan zawiyar shek Haruna rashid dake garin gan bayan karkashin jagorancin Malam muktar Ibrahim. Allah yabarmu da Manzon Allah s.a.w alhamdulillah