ABS CHANNEL TV

ABS tashar 'Yanci Da Sadaukarwa, tana dauke muku da karatuttukan Malam[H] Jawabai, Hirarraki, da kuma shirye shirye masu amfanarwa da suka hada da Shirin Zamantakewa, Shiri na musamman na yara da dai sauran su.