Imam Abdoul Malik Bahari Tv
Wannan shafi ne da aka ƙirƙira domin samar da damar karatun darussa na Imam Abdoul Malik Bahari, waɗanda yake gabatarwa a wurare daban-daban. Da farko a Masallacin Illa Maraya, ana koyar da littattafan hadith da tauhidi; sannan kuma a Masallacin Imam Bukhari a Sonissi, ana koyar da tafsirin Alƙur'ani. Ku yi rijista don kada ku rasa sabbin darussa.
Cette page est dédiée à la présentation des leçons de l'Imam Abdoul Malik Bahari, qu'il dispense dans différents lieux. Tout d'abord, à la Mosquée Illa Maraya, où il enseigne les livres de hadith et de tawhid, puis à la Mosquée Imam Bukhari à Sonissi, où se déroule l'enseignement du tafsir du Coran.
Ainsi à la télévision SUNNA TV IKS.
Abonnez-vous pour ne rien manquer.
هذا الصفحة مخصصة لتقديم دروس الإمام عبد الملك البحاري، التي يقدمها في مواقع مختلفة. في البداية، في مسجد إلا مارايا، حيث يتم تدريس كتب الحديث والتوحيد؛ ثم في مسجد الإمام البخاري في سونيسي، حيث يتم تدريس تفسير القرآن. اشتركوا لكي لا يفوتكم أي درس جديد.
TAFSIRIN ALQUR'ANI : Darasi na* [008] Suratul baƙara
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود) **Hukunce hukuncen Sallah** Darasi na* [056].
Wa'azi mai ** Taken Zunubbai masu gudana ** tare da Imam Abdoul Malik Bahari
KARATUN LITTAFIN: ** Usulu Salasa أصول الثلاثة ** Darasi na [03].
KHUDUBAR JUMA'A (07/11/2025): Taya kwanan ka Zai Zama Ibada a gareka?*📓 بعنوان: كيف يكون نومك عبادة
Wa'azi :**Muhimmancin sanin Al Qur'ani da yanda ake sanin sa** taré da Cheikh Abul Haisam Kano.PART2
Wa'azi :**Muhimmancin sanin Al Qur'ani da yanda ake sanin sa** taré da Cheikh Abul Haisam Kano.PART1
Waazi : ** Haqqoqin Mazon Allah akan Al' Umma ** Taré da Cheikh Kabir Bachir Hayaki Kano
KARATUN LITTAFIN: Usulu Salasa أصول الثلاثة)**{Tauhidi shine Asalin addini}*
TAFSIRIN ALQUR'ANI: Bayanin chubuhohin turawa game da Musulunci Darasi na [007] Suratul baƙara
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah}*Darasi na* [054].
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah}*⤵️Darasi na* [054].
wa'azi
KARATUN LITTAFIN: Usulu Salasa)**{Tauhidi shine Asalin addini}*⤵️⤵️⤵️⤵️⤵️*Darasi na* [01].
HUDUBAR JUMA'A
HUDUBAR JUMA'A: Ladubban Halartar Masallaci*📓 بعنوان: آداب حضور المسجد
HUDUBAR JUMU'A: Mahimmancin Koyar da Yara Alkur'ani*📓 بعنوان: أهمية تعليم القرآن للأولاد🚨
HUDUBAR JUMU'A: Matsayin Masallaci da Aykin sa acikin Al'umma*
HUDUBAR JUMU'A: Matsayin Masallaci da Aykin sa acikin Al'umma*
TAFSIRIN ALQUR'ANI: (تفسير القرآن الكريم)**Suratul baƙara: Darasi na* [006].
Wa'azi
📓KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah}
HUDUBAR JUMU'A
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah}*
Wa'azi na bude sabuwar masallaci a unguwar Sonuci
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah Darasi na
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah Darasi na
TAFSIRIN ALQUR'ANI: {Bayanin chubuhohin turawa game da Musulunci} Suratul baƙara: Darasi na [002].
KARATUN LITTAFIN: Sunan Abi Dawud (سنن أبي داود)**{Hukunce hukuncen Sallah Darasi na [050]
TAFSIRIN Suratul baƙara: Darasi na [001].