SANCY NEW TV

SANCY NEW TV
Barkan mu da wannan lokaci
Sancy new tv tasha ce dazatana kawo muku kalaman soyayya, shawari gameda soyayya dakuma
Hanyoyin da masoya zasubi domin gujewa sabani a alakar soyayayar su,

Sancy new tv ba a iya kalaman soyayaya zamu takaitu ba, zamuna duba wasu ababuwan da
Zasu iya zamowa masu amfani ga Al'uma, kamar dabarun sana'o'i, koyarda turanci, dama du
Wani abu da mukaga zai iya zamowa mai amfanin mutane baki daya

Muna yimuku godiya mara adadi bisa zabar wannan Tasha tamu dakuka yi, ubangiji yasaka da
Alkhari yakuma sa wannan Tasha tazamo mai amfani agareku damu baki daya

Gamasu so suyi magana da ma'aikantamu kai tsaye zasu iya kiran
Wannan number waya kamar haka
07062258212

Mungode sosai