Ni'ima tv
An buda wannan kafa domin ilmantarwa,fadakarwa da nishadantarwa.ku tuntube mu ta wannan number:07063160089
Kalli yadda chairman na goronyo yake bayani gameda ayyukkan da akeyi goronyo l/government
Yadda akasamu cigaba a raba local government
Tattaunawa da shugaban kungiyar grossa
Bayanin exercutive director emergency management agency SEMA kebbi Akan ambaliya ruwa da gobara
Tattaunawa da #sa'adu aliyu Dan warai# chairman noppman ##kebbi state chapter##
Hon. Nasiru ladan ya bayarda tallafi kuddi ga mutum dari ukku a mazabar waziri (B)
Hukumar hisba a jihar sokoto ta shirya taro domin tabbatarda saukin farashi ga masu sarrafa abinci
Yanda anka gudanar da daurin aure muneerah dahiru Umar Tangaza da mahdi dahiru sanda
Bukin karrama bala Mai gari illela
Tattaunawa da Hon bala Mai gari Akan ayukan gwamna na cikar shekara biyu
Bayarda tallafin kudi dubu hamsin 50daga matar shugaban kasa olumelu foundation a jihar sokoto
Shirin muleka mugano tareda chairman na kasuwar sidi Dake jihar sokoto
Gwamnan Ahmed Ali ya buda katin sauki na kayan abinci ga maaikantan jihar sokoto
Tattaunawa da Hon isah sadiq achida chairman party na (A.P.C) Reshen jihar sokoto akan hadaka
Cibiyar yaki da shaya da safarar miyagun kwayoyi (CESADA)Tayi taron wayar da kai akan illolin shaye
A wani yunkuri na karfafama jagorori da ni'ima tv keyi a jihar sokoto wajen karramasu da number yabo
Yadda yan mata keyin kwalliya da ado a ranar jajibirin sallah
Karamin minister Dr. Adekule salaku ya Bude ayukka a federal neuro psychiatric hospital kware
Commissioner jindadin alumar sokoto tace sunyi Shiri Don inganta rayuwar masu lalura ta musaman
Tattaunawa da commissioner lafiya jihar sokoto akan cigaban da gwamnati ta samar a bangaren lafiya
NI'IMA TV SUN KARRAMA DAN MAJALISA SABON BIRNI TA KUDU HON. SAIDU IBRAHIM A MATSAYIN WAKILI NA GARI
Bukin maye Gurbi na mataimakiyar shugabar mata ta Jam'iyar PDP Ta sokoto ta tsakiya
Malamam addini musulunci sunyi kira da a cigaba da taimakon alummah ko bayan wucewar Azumin
Tattaunawa da Hon faruku S fada akan barka da sallah Tareda Hon faruku S. Fada
Imam mubarak ya jagoranci bayarda sallah idi a masallacin Nana aisha dake tamaje
Anyi kira da masu hannu da shuni yan kasuwa da siyasa suyi koyi da Muhammad dodo oroji wajen taimako
shirin muleka mu gano na NI'IMA TV Tareda gabatarda award
Bukin al'adun gargajiya na Rigata a garin Yauri
kimanin million talatin (30) ne Hon Dan agaye ya bayar amatsayin tallafi ga allumah
Shirin karrama wasu Muhimman mutane da lambar yabo da gidan talabijin na ni'ima TV yayi