Imam Muniru Adamu Koza

wannan page an bude shi domin yada tatacciyar koyarwar addinin musulunci bisa fahimtar magabata nagari da kuma bada kariya daga dukkan masu yi masa batanci da shigar masa da abubuwan da basa cikinsa.