Rayuwar Magabata

Assalamu alaikum warahmatullah Yan uwa wannan gida Mai albarka zakiringa kawo muku Al'amura da suka shafi addini kamar Karantarwa irin koyan hada baki da koyan yanda zaka Karanta alqur'ani da koyan hadisi da fiqhu da sira da nahawu zamu koyar da MUSDALAHUL HADITH da usulul fiqhi insha Allah

Kuma Nan take zamu ringa kawo muku dukkan wasu lamura da suka shafi rayuwa tayau da gobe kamar koyan girki koyar zaman takewa da mu'amala koyan turanci da kuma koyan sana'a Insha ALLAH zaku ringa samun kowanne darasi daga wajan Wanda yakeda kwarewa awannan fannin kawai kaidai kayi kokari kagayyato Yan uwa da abokan arziki sushigo wannan channel domin kar abarsu abaya a cikin lamarin addini da Rayuwa,

Kaima idan kanada Wani ilimi kowanne irine dakakeso kakoyawa al'umma domin sukaru to kayimin magana ko kiyimin magana zanbaka dama muringa dorawa video dinka duk duniya tagani insha Allah kokuma idan kanada wata shawara dazaka bamu gadai lambar waya dazaka iya tuntubarmu.