Mahanga TV

Za muna kawo maku:

●Sharshi akan Siyasar Najeriya.
● Sharshi akan Siyasar Duniya.
● Sharshin Labarai da al'amuran yau da kullum.
● Labaran Al'ajabi.
● Labaran Nishaɗi
● Waiwaye akan Tarihin Shahararrun Mutane da su ka yi shuhura a duniya.