M HARAZIMI JOS TV

Barka Dazuwa Tashar M HARAZIMI JOS TV. Wannan tasha an budeta ne domin masoya annabi Muhammadu (S.A.W) Da kuma masoyan Sheikh Aliyu Harazimi Hausawa Kano (R.T.A). Domin karin bayani akan irin videos damuke kawo muku, ko shawarwari akai sai ku tuntubemu ta wannan number: 07038804003. Mun gode.......