HGN Hausa Global News

Welcome to HGN Hausa Global News – Labaran Duniya a Harshen Hausa!

HGN Hausa Global News yana kawo muku sahihan labarai daga Najeriya, nahiyar Afirka da kuma sauran duniya gaba ɗaya, duka a cikin harshen Hausa.

Muna mayar da hankali wajen kawo muku:

Labaran siyasa, tattalin arziki, da al’umma

Rahotannin gaggawa da na musamman

Tattaunawa da sharhi kan manyan abubuwan da ke faruwa

Sabbin cigaba daga duniya da yankin Afirka


Ku kasance tare da mu don samun sahihan bayanai da ingantattun labarai cikin sauƙi da gaskiya. Kada ku manta ku yi Subscribe, danna ƙararrawa (bell icon) domin kada ku rasa sabbin bidiyo!

HGN Hausa Global News – Inda gaskiya da labarai ke haduwa.