MATATAR GASKIYA TV

Entertaiment and news

Wannan tashar zata Rinƙa zakulomuku ingantattun labarai da nishaɗantarwa da bin diddigin waɗanda Aka zalunta Domin fallasa Asirin Azzalumai na kowanne lungu da sako a gida Najeriya da ma ƙetaren Najeriya