Dan Nasarawa Jos Tv

Kuna iya samun kasidun yabon annabi s.a.ww.a wannan tashar tamu mai suna (dan Nasarawa Jos tv).domin nishadantar daku wajen taron maulidi suna biki walima kuna iya tuntubarmu ta nombar waya kamar haka:08039649303. Muna zaune acikin garin jos.jihar plateau Nigeria.