DR MAMMAN SHATA ONLINE TV

Wannan Tashar TV mun samar da ita ne domin samar da sahihan bayanai tare da kawo maku wakokin Dr. Mamman Shata Katsina, tare da Gogaggen Malamin Jami'a wato Dr. Aliyu Ibrahim Kankara PhD.