AMISCO TV

Barkanku da zuwa AMISCO TV
Tashace da zata ringa kawo muku Sababbun Wakoki Kamar Na Hausa films, Na Siyasa, Da Wakokin Gargajir Bahaushe.

Ba mu tsaya ananba kawai, Zamu Ringa kawo muku Bayani akan Ma'aurata yadda Matan Aure za su runga Mallake Mazajansu ta Hanya mai Sauki,

Ku dai Ku kasance da Tashar mu AMISCO 24 Tv Ako wanna Lokaci, Ku yi SUBSCRIBE domun samun damar ganinmu.
Me neman Karin Bayani za iya neman mu ta wannan Haya kamar Haka
Email [email protected]
Ko Labarwa waya 08062931265
Mungode