MARYAM A BABA

Maryam A Baba (Sangandale) Mawakiyar Fadakarwa da Nishadantarwa ce, Wadda Tai fice wajen rera wakoki masu saka nutsuwa. Ku kasance da ita a wannan kafa ta YouTube Dan debe kewarku.