Z SHEIKH ZAKARIYYA MADABO

wannan page an buɗe shine domin ilmantar da al'ummar Musulmi ta hanyar kawo abubuwan da zasu zama mafita ga al'umma dan su yi aiki dashi su haɗu da Allah lafiya, musamman duba da haɗarin da wannan zamanin yake a ciki, ta yadda ake fita daga Musulunci kamar fitar kibiya daga abun harbawa