Sheikh Dr.Shettima ElMiskin TV

Asslam alaikum warahamtullah wabarakatuhu

Yan uwa musulumai Muna muku fatan alkhairi Muna Yimuku barka da zuwa wannan Channel tamu Mai Albarka wato taskar malaman musulunce
Mai suna
Sheikh Dr.Shettima ElMiskin TV

Wannan Channel mun bude tane domin kawo muku karatukan malaman Musulunce

Sabida haka idan yaune farkon zuwanka wannan Channel to Muna rokonka kayi Muna Subscribe Sannan kadanna alamar kararrawa domin samun Sabbin Videos Idan mun dora muna godiya wasalam