Ismail Madihi TV

Sunanan Ismail Aliyu Madihi Nabude Wannan Channel dinne dan kawo muku wakokin yabon Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa ala Alihi Wasallam da Ahlin gidansa da Waliyai da kuma kara tuttukan Malamanmu Da zikirori da diwani da majalisai da sauransu dan karin bayani 08036031457