SAUTUL FAIDHA SOCIAL MEDIA

Amadadin wannan channel Mai albarka Na Sautul-faidha Bauchi, tana sanar daku cewa akwai tsare-tsare masu muhimmanci dazasu riqa zuwa muku Daga Malamai daban daban afadin Nigeria insha Allah kukasance Tareda mu akoda yaushe Bissalam.