JABBARIYYA Tv

Muna kawo karatuttukan malumma NA kano da Nigeria da sauran sassan duniya baki daya.

Sannan muna kawo karatuttuka kan ilimai na addinin musulunci da koyar da karatuttuna nahawu da balaga da sarfu da adab etc.