Tarihi TV
Tashar da ke kawo muku shirye shiryen tarihi a cikin harshen Hausa.
Najeriya a 1956: Rikicin Tijjaniyya da Ƙadiriyya, Zuwan Sarauniya Elizabeth, Rijiyar fetur ta farko
Najeriya a 1955: Rasuwar Alhassan Ɗantata, Rikicin ministoci da sarakuna, Ilimin firamare kyauta
Najeriya a 1954: Naɗin Sardauna, Awolowo, Azikiwe matsayin firimiya, Ɗaure Aminu Kano
Najeriya a 1953: Rasuwar Sarkin Kano Bayero, Rikicin samun mulkin Najeriya, Tarzomar Kano
Najeriya a 1952: Ministocin farko, Zuwan Aminu Kano London ƙarar zaɓe, Shigar Najeriya Olympics
Najeriya a 1951: Rasuwar mutane 331 a gobarar El-Dunia, Farkon Maukibin Ƙadiriyya, Ritayar R.M. East
Najeriya a 1950: Yunƙurin kashe Gwamnan Najeriya, Kafa jam'iyyar NEPU, Neman sabunta masarautu
Najeriya a 1949: Rikicin Abubakar Gumi da Sarkin Musulmi, Kisan ma'aikata a Enugu
Najeriya a 1948: Kafa S.A.S. Kano, Tawayen Raji Abdallah, Nasarar Sa'adu Zungur
Najeriya a 1947: Rikicin Tsarin Mulki, Masu Dafa Naman Mutum su Cinye
Najeriya a 1946: Rasuwar Herbert Macaulay, Jam'iyyar Siyasa ta farko a Arewa
Najeriya a 1945: Gama Yaƙin Duniya, Yajin Aikin Farko, Rasuwar Lugard, Ɗan Hausa, Hamza Chaji
Najeriya a 1944: Kafa Rediyo Kano, Rasuwar Sarki Dikko, Babban Malamin Boko na Farko a Arewa
Najeriya a 1943: Sallamar Sa'adu Zungur, Dasa harsashin Masallacin Kano, Kafa ƙungiyar TUC
Najeriya a 1942: Korar karuwai a Zaria, Hana maza awo a Kano, Leburancin tilas a Arewa
Najeriya a 1941: Fara shirin Hausa a rediyo, Rasuwar Malam Natsugune, Tashin Shehun Dikwa zuwa Bama
Najeriya a 1940: Tura sojin Najeriya Yaƙin Duniya na Biyu, Rikicin Awolowo da Azikiwe
Najeriya a 1939: Likitan farko a Arewa, Kafa jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, Fara Yaƙin Duniya na Biyu
Najeriya a 1938: Fara yi wa haruffan Hausa lanƙwasa, Naɗin Sarkin Musulmi Abubakar III
Najeriya a 1937: Haɗuwar Sarki Bayero da Sheikh Inyas, Naɗin Sheikh Kabara halifan Sammaniyya
Najeriya a 1936: Fara sufurin jirgin sama na mako-mako, buɗe ofishin en'e na Kano
Najeriya a 1935: Tashoshin jirgin sama na farko, Ritayar Dr. Miller, Zuwan Gwamna Bourdillon
Najeriya a 1934: Zungur ya zama ɗalibin farko a makarantar gaba da sakandire a Arewacin Najeriya
Najeriya a 1933: Nasarar Abubakar Imam a gasar rubutun Hausa, Gidan rediyon farko a Najeriya
Najeriya a 1932: Annobar Fari, Wallafa Baibul da Hausa, Kafa ƙungiyar ma'aikatan reluwe
Najeriya a 1931: Kafa ƙungiyar NUT, Saukar Sarkin Musulmi Tambari, Dawo da Sarkin Lagos
Najeriya a 1930: Karyewar Tattalin Arziki, Kafa Makarantun Midil da Makarantun Mata na Farko
Najeriya daga 1920 zuwa 1929
Najeriya a 1927: Yunwar Kwana, Boren Haraji a Warri, Yamutsin Kiristocin Qua Iboe da 'Mayu'
Najeriya a 1929: Boren mata na Aba, Komawar Miller Kano