Sunnah Itace Musulunci

Wannan Channel mai Albarka an buɗe tane domin yaɗa karatuttukan Malaman Ahlussunnah As-salafiyyun, da kuma yaƙi da shirka da Bidi'a.
Wannan Tashar ta Wa'azi ce ba ta sharholiya ba.
Ku kasance tare damu a wannan channel domin samun wa'azi da nasiha, da kuma raddi ga munanan aƙidu.
Kar a manta da Subscribe Liking da sharing.