Ginshikin Dutse TV

Wannan tashar mai suna Ginshikin Dutse TV an bude ta ne domin kawo muku abubuwa da suka danganci al'adun Hausawa da adabinsu, domin ilmantarwa da nuna wa dalibai yadda Hausa da Hausawa suke gudanar da al'amuransu.