JUWAIRIYYA USMAN OFFICIAL
Wannan Tashar Ansamar da ita ne domin Karatuttukan malama Juwairiyya Usman kaɗai.
Yanzu-Yanzu‼️ Saurari Sakon Malama 👉Masifar da ke cikin wani Aure Gara ma ba'ayi shiba
Kai tsaye daga Wajen Walimar Auren Firdausi AR Muhammad tare da Malama Juwairiyya Usman Sulaiman ✅
Yanzu-Yanzu ‼️ Wai me yasa Mata Suke kasuwanci? Yaya za suyi shi?
Ace Namiji bai San darajar ki ba Sai a Gado 🙈 Ku sake tunani 🤔 babuci babu Sha Sai Jaraba🙈🙈🙈
Abubuwan Koyi daga Rayuwar Sayyida Nana Khadijah (R. A.H)
Idan Zai Mutu🙈🤣 Ki fito fili Ki Faɗa masa Gaskiya ba'a Mu'amalar aure a lokacin jinin Haila✅
Gayo kenan 🤣 Tanan ma muna Gane ke baki da tarbiyya 😱 Malama Juwairiyya ta san halin mata wallahi.
Yanzu-Yanzu ‼️ Saurari Yadda Dabi'un wasu Mata ya ɓata wa Malama Juwairiyya rai, Malama ta ɗau Zafi🔥
Yanzu-Yanzu 😱 Babu Guba Mai Lalata 'Ya mace irin Ɗa Namiji .
Wani irin Sutura Yakamata Mace ta Saka? Saurari Malama Juwairiyya Usman Sulaima
Nagartattun Shawar-wari Ga Ma aurata 🥰daga Bakin 👉 Malama Juwairiyya Usman Sulaiman Bauchi
Ga Yadda zaki kula da 'yarki lokacin da take jinin haila✅
✅ Tarbiyyar Mace daga Rayuwar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama 🤲
Mata Sun Sha wahala a da zamanin jahiliyyah ❌ Saurari Malama Juwairiyya Usman
Dabarun Gyaran jikin Ga Amare🥰 cikin Sauki da kayayyakin mu na Gargajiya ✅
Gina jiki Cikin Sauki‼️Amfanin Dankalin Hausa wajen Gina Jikin Yaro🥰
Marhaloli Uku da ake ɗaura yaro daga Shekara Uku Zuwa Bakwai 3 zuwa 7
Yadda ake tarbiyyar yara wajen Shayarwa. 👉 Daga Sheikha Juwairiyya Usman
Jahila da Sunan wayayyiya🙈 in zakibi Tsarin Allah kibi kawai don Anan mafita take✅
💥 Yanzu-Yanzu!! Saurari Jawabin Malama Juwairiyya kan Yaya Ake a Samu 'ya'ya nagari❓
Abubuwa Guda biyar 5 da Suke Bibiyar Auren ki😱 In har ke ƙazamace🙈🙈🙈🙈
Gaskiya mai Ɗaci🔥 a wannan Wa'azin Malama Juwairiyya ta faɗa wa iyaye Gaskiya babu ɓoye ɓoye.
Ga yadda Mace Zata Mallaki Mijinta cikin Sauki. Daga Malama Juwairiyya Usman
Jan kunne Ga Maza Ƙazamai 💥Kana Qazami kana son Mace Mai Tsafta !!
Inna lillahi wa Inna lillahi Raji'un 😭 Wannan Azabar da tsanani take 😭 Gaskiya Mu kula da Sallah.
An ƙure Malama😭 Allah ya isa Duk Wanda yayi Amfani da Sunana yana Saida Magani❌ Bana Social media ❌
Aikin Sai Maishi😭 indai Malama Juwairiyya ta Sauka a waje Sai kaji Sabbin Matsalolin Ma'aurata.
A karon Farko‼️Malama ta Maida Raddi👉Ni ba Bazaura bace Mijina yana Raye🙈 kuma Shi kaɗai Na Aura.
Saurari Yadda Wata Mata ta tare Malama Juwairiyya don ta koya mata Sallah.
Subhanallahi😭 Manyan Abubuwan da zasu faru da Mai Wasa Da Sallah