YUSUF DAN KANO
Mun Bude wannan shafine domin Dora wakoki da kasidodi na yabon fiyyayyen halitta Annabi Muhammad S A W
Yabon Maulana shehi dahiru uthuman bauci R T A tare da Yusuf ɗan Kano ana iya neman mu 09030246061
Yabon shugaba SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM me taken imamul ambiya tare da Yusuf ɗan Kano 09030246061.
Wakar taaziyyar maulana Shehi dahiru uthuman bauci R T A tare da Yusuf ɗan Kano 09030246061
YABON ALAJI IBRAHIM DAN SHEHU DAHIRU BAUCHI R T A DAGA YUSUF DAN KANO.
waka akan matsalar ƙasa daga bakin Yusuf Dan Kano 09030246061
YABON SAYYADA FAƊIMA DAGA DAN UWANKU YUSUFA DAN KANO 09030246061
sabuwar wakar Shehu Aliyu HARAZIMI Kano daga ɗan uwanku Yusufa dan Kano 09030246061.
Yusuf Dan Kano Muhammad Sayyidil wara.