DAWA HAUSA TV
RAYA HAUSA DA AL'ADUNTA
08108459733
(KASAR HAUSA) KASHI NA BIYU :- KOKASAN WANENE BARBUSHE DA TSUNBURBURA WANDA AKECEWA ANA BAUTA MUSU
MAFARAUTA SUNE SUKA KAFA GARIN KANO KO KASAN HAKA? KASANCE DA SABON SHIRINMU MAISUNA (KASAR HAUSA)
DUK A DABBOBI BABU MAI AMANA DA HALACCIN KARE, GASHI DA BASIRA:- CEWAR MALLAM DARJA KABARA.
TARIHIN SAMUWAR MAFARAUTA A KASAR HAUSA, DAGA BAKIN:- MALLAM DARJA KABARA KASHI NA DAYA.
WANZAMI BAYASON JARFA :- KASHI NA BIYU SARKIN ASKAR JIHAR KANO. DR. ALH. YUNUSA NA BANGO.
A SHA JINI ACI SUMA WANNAN SAI GIDAN WANZAMAI :- ALHAJI NABANGO SARKIN ASKAR JIHAR KANO.
BANATABA CEWA GA ABINDA MUTUN ZAI BANI DAN NABASHI MAGANI SAI IYA CIWON DAJI CEWAR BAUSHE ALH BAKWAI
KURA, YADAKWARI DA GARUN MALLAM:- WASA NA MUSAMMAN TARE DA KIRARINSU.
KASHI NA BIYU:- HIRA TA MUSAMMAN TARE DA DATTIJO, NA GARIN "YANGWARZO GARINSU HAJIYA DAYYA.
MAZAN JIYA DIBAN FARI :- CIGABAN TARIHIN GARIN YAN GWARZO GARINSU HAJIYA DAYYA.. DAGA BAKIN:- .....
DATTIJO SAURAN MAZAN JIYA:- TARIHIN GARIN "YANGWARZO. GARINSU HAJIYA DAYYA.
BAUSHE KIRI MAHARBIN GIWA, ZAKI DA SAURANSU:-... TARE DA MAGANIN "YAN'TA'ADDA.
SABON WASAN SHAGARI ADAHAMA AGARIN DANSARAI TA JIHAR KANO.
INKAJI ANACEWA ANRASA MAGANIN CUTA BA'AJE INDA YAKE BANE AMMA KO H.I.V WATO (AIDS) MUNADA MAGANINTA.
DUK WATA CUTA DA TAKE JIKIN DAN ADAM, MUNA IYA YIN MAGANINTA DA KAHO.WATO (HIJMA).
KO TSAWA NAIWA JINI, IN YANA ZUBA SAI YA TSAYA. CEWAR SARKIN ASKAR JIHAR KANO DR. NA BANGO .
DUK RASHIN HAKURIN ALJANU, SUNFI MUTANE HAKURI:- CEWAR HAJ. BILKISU SARAUNIYAR BORIN SARKIN BICHI.
NI DA ALJANU AMINAN JUNA NE:- CEWAR SARAUNIYAR BORIN MASARAUTAR BICHI HAJIYA BILKISU.
KASHI NA KARSHE:- TATTAUNAWA DA ISHAK WANDA YASHAHARA WAJEN KAMA "YAN DABA DA MASU KWACEN WAYA.
KASHI NA BIYU:- HIRA DA OFFICER ISHAK WANDA YA SHAHARA WAJEN, KAMA MASU KWACEN WAYA DA "YAN DABA.
A YAU MUNA GIDAN DR. ALH. IBRAHIM GERAWA DA DANLADI MAI KAHO, TARE DA RUNDINAR SARKI RABE BICHI.
NINAKAWO KARSHEN MASU KWACEN WAYA A TITIN YAHAYA GUSAU INJI OFISA ISHAK WANDA AKE KIRADA KAIDAIKAIDA
KASHI NA BIYU:- HIRA TA MUSAMMAN, TARE DA HAJIYA DAYYA MAI BADA MAGANI TA ("YANGWARZO).
INA IYA CIRE CIWO A CIKIN MUTUM. KO AKA BINNE DON ACUTAR DASHI. DA IZNIN ALLAH. INJI: HAJIYA DAYYA.
NI TSAKANINA DA BARAWO BA SULHU, IN MUNHADU SAIDAI KOWA TASA TA FIDDASHI INJI KAURA JA YAKI NA KORAU
AL'UMMAR DAKE GARIN UNGUWAR DANMARKA, DOMA, DA "YARTSAKUWA, DAKE FASKARI DA BAKORI TA JAHAR KATSINA
KASHI NA BIYU:- HIRA TA MUSAMMAN TARE DA BAUSHE DANJU AKAN YANDA YASHA GWAGWAR MAYAR NEMAN ASIRI
LALACEWAR ZAMANI ITA TAHANAMU BADA ASIRI AMMA ASIRI AKWAISHI KO GOBE CEWAR BAUSHE DANJU SARKIN BAKA
JAZULI MAI KAHO NA DAN MA'U MAI KAHON BUSAWA
KIRARIN SARKIN DAWAN UNGUWA UKU (MAGAJI BABAN ZIZA), A GURIN WANNAN MUHIMMIN TARON BIKI.